HANYAR RAGE KIBA
- sirrin rike miji
- Dec 11, 2017
- 1 min read
*♜ MAGANIN RAGE KIBA ♜*
*✎ sirrin rike miji Islamic medical center.*
☏+2348037538596
*❒ DUNIYAR MA'AURATA ❒*
*A samu ma'ulkhal tuffa sai a samu kofi a zuba ruwa rabin kofi sai a dinga sha DA an gama cin abinci safe DA yamma.*
*♜ MAGANIN RAGE KIBA ♜*
*a dinga tafasa ganyen NA'A-NA-A Ana sha safe DA yamma.*
*☆ MAGANIN RAGE KIBA ☆*
*lemon tsami lifton shima a tafasa a dinga sha safe da yamma sai kuma a yawaita shan ya'yan marmarinki kamar su ( Kankana, ayaba, )*
*❒ MAGANIN RAGE KIBA ❒*
*Likitocin sun bayyana ki kula da lafiyar ki a lokaci da kika soma manyata Dan haka yana da matukar amfani wajen lura da yanayin lafiyarki domin kiba tana haifar da cututtukan da yawan gaske kamar su.*
♜ ciwon suga.
♜ ciwon zuciya.
*Dan haka zaki nemi wannan hadin domin rage kiba.*
❒ lemon zaki
❒ citta
❒ zuma
❒ ma'ul khal
❒ lipton.
☛ za'a tafasa lemon zaki da cita idan suka tafasa sai ki sauke ki tace shi ki kawo ma'ulkhal ki zuba ki saka lipton ki zuba zuma kadan ki shanye Ana son a yi haka Sau biyu a kullum sai ki dage wajen yawan motsa jikinki.
*❒ MAGANIN TUMBI ❒*
➽ sassaken gamji
➽ jar kanwa.
Da farko zaki samu sassaken gamjin ki dinga dauraye shi da ruwa sai ki zuba shi a cikin tukunya ki zuba masa yar' jar kanwa ki tafasa shi ki dinga diba kina sha domin ki zama yar'cas.

Comments